Yayin da a yau ake ƙaddamar da gasar cin kofin Duniya a filin wasa na Estadio Azteca da ke Mexico City na kasar Mexico, ...
Olotu Olanrewaju wani matashi ne, da ya kammala karatun digirinsa a Najeriya, ya gaza yanke shawara kan ko ya zauna a ƙasarsa da yake matuƙar ƙauna ko kuma ya tsallake zuwa wata ƙasar domin neman ...
Daga ƙarshen makon da ya fice zuwa farkon wannan mako, an riƙa yaɗa wani faifan bidiyo a Najeriya cikin harshen Hausa, wanda a ciki ake iya ganin wani jami'in sojin Najeriya tare da wani soja farar ...
Sama da É—alibai da malamai 600 aka sace a mabanbantan hare-hare bakwai da aka kai makarantun Najeriya tsakanin shekarar 2024 ...
Rahotanni daga Najeriya sun yi nuni da cewa, 'yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai bakwai na kwalejin kimiyya da fasaha ta ...
Sanarwar Bankin Duniyar na zuwa a daidai lokacin da 'yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa da hauhawan farashi da aka yi hasashen zai tsaya yadda yake da kashi 20% a cikin wannan shekara ta 2025. Wani ...